Isa ga babban shafi
Madagascar

Shugabannin siyasar Madagascar sun kasa cimma matsaya kan makomar Ravolomanan

Shugabanin Siyasar Madagascar, sun kasa cimma yarjejeniyar kawo karshen rikicin siyasar kasar, dan baiwa hambararen shugabann kasa, Marc Ravolomanana damar komawa gida, daga gudun hijirar da yake.Bayan ganawar da suka yi gaba da gaba, tsakanin Ravalomanana da shugaban rikon kwarya, Anndry Rajoelina, shugabanin sun ce, zasu sake wata ganawa nan gaba, a karkashin kungiyar kasashen dake kudancin nahiyar Afrika. 

Shugaban rikon kwaryan Madagascar, Andry Rajoelina.
Shugaban rikon kwaryan Madagascar, Andry Rajoelina. AFP PHOTO / Andreea Campeanu
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.