Isa ga babban shafi
Afrika

Taron kungiyar kasashen Tarayyar Afrika

A Jawabin da ya gabatar a jiya Lahadi a lokacin buda zaman taron kungiyar tarayyar Afrika a birnin Kampala na kasar Uganda, shugaban kasar Yoweri Museveni, ya nemi nahiyar Afrika ta tashi tsaye wajen yakar yan ta’addan Islamar kungiyar al- shabab ta kasar Somaliya.Inda ya ce, wannan yaki ya zama doli, kuma ana iya murkushe yan ta’addanBayan da ya fusata kotun duniya ta hanyar zuwa kasar Chadi, daya daga cikin kasashen duniya da suka amince da kafuwar kotun duniya, wace kuma taki ta kama shi, shugaban kasar sudan Umar Hassan al-Bashir ya nuna taka tsantsan inda a jiya Lahadi ya ki halartar taron shuwagabannin kasashen Afrika a birnin Kampala na kasar Uganda. Kasar da da farko ta yi waken kama shi idan ya shigetaA dai gefen kuma kungiyar kasashen Tarayyar Afrika, ta yi watsi da bukatar kotun ta duniya mai hukumta laifukan yaki, da ta gabatar mata na son buda wani reshen ofishinta a nahiyar ta Afrika.

Abertura da Cimeira da UA em Kampala, a 25 de Julho de 2010
Abertura da Cimeira da UA em Kampala, a 25 de Julho de 2010 Reuters/James Akena
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.