Isa ga babban shafi
Chile

Aman Wuta Ta Hana Zirga-Zirgan Jiragen Sama A Yankin Kasar Chile

Rahotanni daga kasar Chile na cewa an dakatar da zirga-zirgan jirage sama sakamakon cigaba da aman wuta da ake samu a tsawon jiya asabar daga wasu tsaunukan kasar.Wani tsohon tsauni da aka kwashe shekaru 50 bai yi hushi ba, shine dai yayi ta feshin garwashin wuta, wanda kaiga sai da aka kwashe mutane sama da 6,500 dake kusa zuwa tudun mun tsira.Masana na cewa mazauna yankin suyi hattara domin da sauran aman wuta da zai fito daga tsaunukan. 

Dutsen dake Aman wuta a kasar Chile
Dutsen dake Aman wuta a kasar Chile REUTERS/Sergio Candia
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.