Isa ga babban shafi
Australia-Iraq

Australia za ta tura karin dakaru 300 a Iraqi

Kasar Australia tace za ta tura Karin sojoji 300 don horar da sojojin kasar Iraqi kan yadda za su kwace yankunan da kungiyar mayakan IS suka kwace daga hannunsu. Sanarwar na zuwa ne bayan New Zealand tace zata tura sojoji 140 a makon jiya.

Firaminsitan Australia Tony Abbott  ن
Firaminsitan Australia Tony Abbott ن REUTERS
Talla

Firaministan Tony Abbott ya ce sun dauki matakin ne bayan neman bukatar aikawa da dakarun daga hukumomin Iraqi.

Dakarun kasashen waje da na Amurka yanzu haka suna farautar Mohammed Emwazi da ake kira Jihadi John wanda ya fito a faifan dibiyon IS yana fille kan Turawan kasashe yammaci.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.