Isa ga babban shafi

Mutane uku ne suka mutu a hadarin jirgin saman Switzerland- Hukumar 'yan sanda

Jami’an ‘yan sanda a Switzerland sun tabbatar da mutuwar mutane uku a wani hadarin jirgin saman masu yawon bude ido da ya auku a yankin yamacin kasar da ke da tsaunuka.

Hoto don misali
Hoto don misali AP - Yunish Gurung
Talla

‘Yan sanda sun ce matukin jirgin da kuma fasinjoji biyu sun mutu a hadarin, sai dai basu bayar da wani Karin bayani ba akan wadanda abin ya shafa. 

Duk da dai babu cikakkun bayanai gameda faruwar lamarin, mahukunta sun kaddamar da bincike da kuma ci gaba da aikin ceto. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.