Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Mace 1 cikin masu juna biyu 95 na mutuwa yayin haihuwa a jihar Neja - bincike

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari a wannan makon zai yi duba ne kan binciken wata cibiyar bin diddigi kan harkokin kiwon lafiya ta Nigeria Health Watch wanda ya nuna cewa mace daya cikin masu juna biyu 95 na mutuwa a lokacin haihuwa a jihar Neja ta arewacin kasar, lamarin da ake ganin akwai sakaci na al'umma da kuma rashin kulawar hukumomin kula da lafiya a jihar ta fannin samar da kwararrun ma'aikata a dukkanin asibitocin jihar.  

Na'urar da likitoci ke amfani da ita wajen gwajin lafiyar dan adam.
Na'urar da likitoci ke amfani da ita wajen gwajin lafiyar dan adam. REUTERS - Regis Duvignau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.