Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Shirin lafiya Jari na wannan mako ya tattauna kan kwankwadar gurbatacen magani a Kamaru

Wallafawa ranar:

daruruwan dubban mutane ne ke mutuwa sanadiyar kwankwadar gurbatacen magani a duniya, al'amarin dake ci gaba da saka ciwon kai, ga mahukumta dake ta kokarin ganin sun magance matsalar bazuwa magungunnan jabu a duniya, a kan haka cikin shirin Azima Bashir Aminu ta duba mana yadda matsalar ta yi kamari a kasar Kamaru.

iyayen yaran da suka mutu saboda kwankwadar maganin tari na jabu na zanga zanga
iyayen yaran da suka mutu saboda kwankwadar maganin tari na jabu na zanga zanga © REUTERS - EDWARD MCALLISTER
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.