Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Mutane da dama na fama da cutar rashin isasshen bacci

Wallafawa ranar:

Shrin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako zai mayar da hankali ne a kan cutar rashin bacci, ko kuma rashin samun baccin a lokacin da ake bukata.  Alkalumma sun nuna cewa kashin 30 zuwa 35 na al'ummar duniya, wadanda shekarunsu ya kai 18 zuwa sama na fama da wannan cuta ta rashin samun isassehn bacci wadda ake kira insomnia a turance. Shirin ya tattauna da kwararren likita, wanda ya yi bayani a game da wannan cuta da ta addabi al'umma.. 

Sama da kashi 30 na al'umar duniya masu shekaru 18 zuwa sama na fama da cutar rashin bacci.
Sama da kashi 30 na al'umar duniya masu shekaru 18 zuwa sama na fama da cutar rashin bacci. REUTERS - Regis Duvignau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.