Yadda ficewar likitoci ke kassara kiwon lafiyar Afrika kashi na biyu
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Lafiya jari ce a wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya dora akan maudu'in makon da ya gabata wato amtsalar nan ta kaurar likitocin matalautan kasashe irin Najeriya zuwa manyan kasashe.
A cikin shirin zaku ji yadda wasu alkaluma ke nuna tabarbarewa lamurran kiwon lafiyar Najeriya sakamakon ficewar tarin likitocin kasar zuwa kasashen Birtaniya, Amurka da kuma Canada baya ga yankin gabas ta tsakiya.
Wasu alkaluma na nuni da cewa cikin fiye da likitocin Najeriya dubu saba'in da biyar akalla dubu arba'in na aiki a ketare.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin..............
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu