Isa ga babban shafi

Ma'aikatan lafiya a kasar Ghana na tserewa zuwa kasashen Turai

Kasar Ghana ta shiga cikin jerin kasashe masu tasowa dake fuskantar matsalar karancin masu aikin kula da lafiya, sakamakon yadda kwararrun ma’aikatan ta ke ficewa zuwa kasashen Turai. 

Gwamnatin kasar na duba yadda za ta bullowa wannan matsala.
Gwamnatin kasar na duba yadda za ta bullowa wannan matsala. REUTERS - FRANCIS KOKOROKO
Talla

Rahotonni sun rawaito cewa, kusan masu aikin jinya akasari nas-nas 1,200 suka tsere zuwa Birtaniya don yin aiki a can. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Sham-un Bako.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.