Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yadda ya kamata mahajjaci ya kula da lafiyarsa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Lafiya Jari ce' a wannan makon ya yi nazari ne gameda yadda mahajjaci ya kamata ya kula da lafiyarsa a yayin da ya ke kasa mai tsarki, don samun damar yin ibadar da ta kaishi yadda ya kamata.

Mahajjata ya yin da suke gabatar da Sallah.
Mahajjata ya yin da suke gabatar da Sallah. REUTERS - Waleed Ali
Talla

A lokuta da dama akan samu yawaitar masara lafiya yayin aikin hajji, wanda ake alakantawa da yanayin cinkoso ko sauyin abinci da dai sauran su.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu..... 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.