Dandalin Nishadi
Nishadi: Wainar da ake toyawa a Kannywood da kuma bikin ranar Hausa ta Duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:32
Shirin dandalin nishadi tare da Mahaman Salissou Hamissou kan yi duba game da muhimman batutuwan da suka faru a masana'antun shirya fina-finai ko kuma ya tabo wani batu da ya dauki hankalin jama'a kamar dai yadda a wannan mako ya tabo yadda aka gudanar da bikin ranar Hausa ta Duniya a jiya juma'a 26 ga watan Agusta.