Dandalin Nishadi
Yadda fina-finan Series ke fito da fuskokin sabbin jarumai a Kannywood
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin Dandalin Nishadi tare da Hauwa Kabir a yau Asabar ya mayar da hankali kan wainar da ake toyawa can a masana'antar film ta Kannywood a Arewacin Najeriya sai kuma hira da mawaka baya ga taurarin da ke haskawa a fina-finai masu dogon zango. Ayi saurare Lafiya.