Dandalin Nishadi
'Nishadi' Ci gaban Tattaunawa da mawakin Najeriya Ado Gwanja
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin dandalin 'Nishadi' na wannan mako tare da Mahaman Salissou Hamissou, za ku ji karashen tattauanawa da shahararen mawakin Najeriya Ado Gwanja daga Kano. Sai kuma manhajar Kallo.ng da aka kirkira domin saukakawa masu bibiyar fina-finan hausa.