Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Fina-finai 18 za su lashe kyautar zinare a gasar Cannes ta Faransa

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Nishadi na wannan makon tare da Mahaman Salisu Hamisu ya fara tattaunawa ne da bikin nuna fina-finai na Cannes a Faransa.

Wasu fitattun jaruman fina-finai yayin halartar gasar fina-finai ta Cannes a birnin Los Angeles na kasar Amurka.
Wasu fitattun jaruman fina-finai yayin halartar gasar fina-finai ta Cannes a birnin Los Angeles na kasar Amurka. © REUTERS/Johanna Geron
Talla

Wannan gasa dai ita ce karo na 75 da za ta gudana a cikin watan Mayun shekarar bana ta 2022.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.