Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Nishadi: An kaddamar da kungiyar shirya finafinai ta Najeriya da Nijar a Zendar

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' tare da Mohaman Salissou Hamissou ya tattauna ne kan kaddamar da kungiyar masu shirya finafinai ta Najeriya da Nijar da aka gudanar a birnin Zendar  dake jihar Damagaram a jamhuriyar Nijar. Sai kuma batun wani da ya maka shaharerriyar jarumar shirya finafinai ta Kannywood Hadiza Gabon a gaban kotu.

Shahararren jarumin fina - finan Kannywood Ali Nuhu a wajen yin fim.
Shahararren jarumin fina - finan Kannywood Ali Nuhu a wajen yin fim. © Rfi hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.