Isa ga babban shafi
Kida, Al'adu da Fina-Finai

Halin da mawakiya Oumou Sangaré ke ciki

Wallafawa ranar:

Shirin Finafinai kadekade da Al'adu, ya dauko muku kadan daga cikin abubuwan da suka faru a KANNYWOOD.Mun kuma Tattauna da mawaki MUKTAR BANDANA game da wakar (Ramadana yana ban kwana). Sai kuma bangaren Al'adu tare daTauraruwar waka OUMOU SANGARE wacce zata saki sabon album mai suna Timbuktu  ranar 29 ga wata na Afrilu bayan ta dau lokaci bata saki wata wakarba tun bayan shekarar 2017."

Mawakiya Oumou Sangaré a lokacin da ta ziyarci gidan rediyon RFI.
Mawakiya Oumou Sangaré a lokacin da ta ziyarci gidan rediyon RFI. © RFI
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.