Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ali Mahaman Lamine Zaine ya bukaci sauya lokacin da Nijar za ta sake ganawa da ECOWAS

Wallafawa ranar:

Fira Ministan Jamhuriyar Nijar Ali Mahaman Lamine Zaine ya bukaci sauya lokacin da za su sake ganawa da ECOWAS kan shirin maida Mulki ga farar hula daga 10 zuwa ranar 25 ga watan nan na Janairu.Cikin wasikar da ya aika, Fira Ministan ya ce sauya lokacin zai bai wa Nijar damar gudanar da tattaunar kasa don karbar ra’ayoyin jama’a dangane da tsara makomar kasar a nan gaba.Dangane da wannan Nura Ado Suleiman ya tattauna da Ambassada Abubakar Cika, tsohon jakadan Najeriya a Iran.

Ali Mahaman Lamine Zeine,Firaministan Nijar
Ali Mahaman Lamine Zeine,Firaministan Nijar AFP - -
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.