Kwamitin da mahukuntan Jamhuriyar Nijar suka kafa domin bayar da shawarwari dangane da yadda za a inganta karatun firamire a kasar ya gabatar da rahotonsa ga ministar ilimi.
Talla
Kafa wannan kwamiti da ya kunshi kwarari, ya biyo bayan lura da yadda aksarin yara ke kammala firamire amma ba tare da sun iya rubutu da karatu ba.
A zantawarsu da Abdoulkarim Ibrahim Shikal, Abdou Dan Neito mai fafutuka a cikin kungiyoyin fararen hula ke cewa ya zama wajibi a samar da wannan gyara.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar zantawarsu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu