Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Dicko Abdurrahmae kan zaben Chadi

Wallafawa ranar:

Yau Litinin aka bude rumfunan zabe a kasar Chadi, don zaben shugaban kasa da zai kafa sabuwar gwamnatin Chadi da ta kasance karkashin mulkin soji na tsahon shekaru 3.

Zaben dai zai fi zafi ne tsakani Mahamat Idris Deby Itno da kuma Succcess Masra
Zaben dai zai fi zafi ne tsakani Mahamat Idris Deby Itno da kuma Succcess Masra AFP - ISSOUF SANOGO
Talla

Kan wannan batu Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Dicko Abdurrahmane daga jamhuriyar Nijar, wanda ya yi bayani kan yadda yake kallon zaben.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.