Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

'Yan bindiga sun sake sace mutane akan hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga Kaduna a Najeriya sun ce tsawon jiya Laraba ‘yan bindiga sun ci karensu ba babbaka a tsakanin Birnin Gwari zuwa Kaduna inda suka tattara mutane da dama duk da cewa akwai jerin gwanon motoci da rakiyar jamian tsaro.

Yan bindiga a Najeriya
Yan bindiga a Najeriya © Daily Trust
Talla

Bayanai sun ce akasarin mutanen da aka sace na kan hanyar zuwa Kano ne don harkar kasuwanci.

Wakilinmu da ke Kaduna Aminu Sani Sado ya tattauna da wata baiwar Allah da ta tsallake rijiya da baya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.