Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Aminu Bala Sokoto kan sace daliban jihar Kaduna

Wallafawa ranar:

Biyo bayan satar daliban makarantar sakandaren kwana ta Bethel  a jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya da ‘yan bindiga suka yi, gwamnatin jihar ta bayyana rufe wasu makarantu 13 da ta ce su na cikin hatsarin fuskantar harin barayin daji, a matsayin wani mataki na magance matsalar satar dalibai. A game da wannan batu, Michael Kuduson ya gana da masanin harkar tsaro, Squadron Leader Aminu Bala Sokoto, inda ya yi bayani a kan abubuwan da ya ke ganin suka fi dacewa hukumomi su yi.

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa'i
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa'i Twitter@GovKaduna
Talla

Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.