Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kwamishinan tsaron Kaduna kan sabbin matakan kawo karshen 'yan bindiga

Wallafawa ranar:

A Najeriya, sanadiyyar tsanantar hare-haren ‘yan bindiga da masu yin garkuwa da mutane don karbar kudin fansa, hakan ya ya sa gwamnatin jihar Kaduna bin sahun wasu jihohin Arewacin kasar na daukar matakin kulle layukan sadarwa tare da wasu matakai don ganin an shawo kan matsalar tsaro da ta addabi yankin.

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa'i.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa'i. © Twitter@GovKaduna
Talla

Wakilinmu na Kaduna, Aminu Sani Sado, ya zanta da Samuel Aruwan, kwamishinan al'amurran tsaro da harkokin cikin gida na Jihar ta Kaduna akan matakan da gwamnatin jihar ta dauka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.