Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Usman Yusuf kan sakin Daliban kwalejin aikin gona 27

Wallafawa ranar:

A Najeriya, yau Alhamis ake dakon gabatar da dalibai 27 na kwalegin koyon Aikin Gona dake Kaduna da aka sace kusan watanni biyu da suka gabata, bayan da aka yi nasarar kubutar da su jiya Laraba.

Farfesa Usman Yusuf kan yadda aka yi nasarar ceto daliban 27.
Farfesa Usman Yusuf kan yadda aka yi nasarar ceto daliban 27. Daily Post Nigeria
Talla

Sakin daliban ya biyo bayan shiga lamarin da tsohon Shugaban kasar Olusegun Obasanjo da kuma fitaccen malamin addini Sheikh  Dr Ahmed Gumi suka yi.

Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Usman Yusuf na hannun daman Sheikh Gumi wanda aka yi komi a gabansa, ga kuma yadda zantawarsu ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.