Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Ibrahim Dalhatu shugaban kungiyar Malaman Kaduna kan satar dalibai

Wallafawa ranar:

‘Yan bindiga a Najeriya sun yi awon gaba da dalibai 140 daga makarantar Bethel Baptist High School a karamar hukumar Chikun da ke jihar Kaduna.

Taswirar jihar Kaduna.
Taswirar jihar Kaduna. © Kada News Magazine
Talla

Ibrahim Dalhatu, shi ne shugaban kungiyar Malaman makarantun boko a jihar ta Kaduna, ya bayyana wa Abdoulkarim Shikal yadda matsalar satar daliban ke shafar makomar ilimi a jihar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.