Isa ga babban shafi
RAHOTO

Yadda tafiya neman zinare ke taimaka wa iyalai a Jamhuriyar Nijar

Tsadar rayuwar da ake fama da ita a yanzu, iyalai da dama ne dai musaman a cikin karkara ke amfana da tallafin kudade da yayansu da suka tafi ci rani ke aikowa, da wadannan kudaden suke siyan abinci kuma suke taimaka musu wajan gudanar da noman damina da na rani, lura da cewa a yanzu noman na damina ba a samun yadda ake so.

wasu mahaka zinare a kasar Jamhuriyar Dimokradiyar Congo a yankin Ituri a  2006.
wasu mahaka zinare a kasar Jamhuriyar Dimokradiyar Congo a yankin Ituri a 2006. AFP PHOTO / JOSE CENDON
Talla

Duk da irin matsaloli na kora ko cin zarafi a wasu kasashen da ma jami’an tsaron kan hanya da kuma rashin tsaro a wasu yankunan, ana iya cewa dai ci rani wata hanya ce dake rage kaifin faduwar daminan da ake fuskanta a wasu yankunan musaman a Maradi, inda canijn yanayi kan sa ke taka rawa wajen raguwar albarkar amfanin gonar da ake samu.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Shamsiyya Haruna.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.