Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Gwamnatin sojin Nijar za ta bude kofa ga masu safarar mutane

Wallafawa ranar:

Gwanatin sojin Nijar ta yi barazanar janye takunkumin da ta sanyawa masu safarar bil'adama ta kasar zuwa Turai, yayin da bakin haure ke ci gaba da kwararar zuwa nahiyar domin neman rayuwa mai inganci.

Wasu bakin Haure cikin karamin kwale kwale da aka ceto daga teku.
Wasu bakin Haure cikin karamin kwale kwale da aka ceto daga teku. © GONZALO FUENTES / REUTERS
Talla

Nijar dai ta kasance hanyar zuwa Libya domin tsallakawa Turai ta ruwa, abin da ya kasance babbar barazana ga kasashen a bangaren tsaro.

a Makon jiya ne, gwamnatin Libya ta tasa keyar bakin haure sama da 250 zuwa Nijar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakakken shirin, tare da Usman Tunau.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.