Isa ga babban shafi
RAHOTO

Sassaucin hare-haren Boko Haram ya farfado da sana'ar kifi a Nijar

Masu sana’ar sayar da kifi a Diffa dake Jamhuriyar Nijar na bayyana damuwa a kan yadda takunkumin ECOWAS ke musu illa wajen hana baki daga kasashen ketare zuwa, bayan matsalolin da suka fuskanta a baya da suka hada da korona da kuma rikice rikicen boko haram. 

Yadda masunta ke neman kifi a wani kogin Guinea.
Yadda masunta ke neman kifi a wani kogin Guinea. © africanews
Talla

Kungiyar dake kula da basussukan kasashen dake yammacin Afirka ta sanar da cewar Jamhuriyar Nijar ta gaza biyan basussuka da kuma kudaden ruwan rancen da ta ciwo da yawansu ya kai dala miliyan 304 a cikin watanni 3 da suka gabata, sakamakon juyin mulkin soji.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Murtala Adamu ya gabatar a kai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.