'Yan Nijar na fuskantar matsin tattalin arziki saboda takunkumin da aka sanya mata
Sama da watanni 3 da juyin milkin da sojoji suka yi a Jamhuriyar Nijar abinda ya sa kungiyar ECOWAS ta sanyawa kasar takunkumin karya tattalin arziki.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 03:50
Yanzu haka kasar na fuskantar matsaloli da dama wadanda suka shafi tsadar rayuwa ta fuskoki daban daban, abinda ya tilastawa gwamnatin sojan kasar zabtare kasafin kudin shekarar 2023 da kusan 40%.
Takunkuman da kungiyar ECOWAS ta kakabawa Jamhuriyar Nijar ya fara tasiri wajen aikin ma'adanin Uranium saboda karancin sinadaran da ake amfani da su wajen hakar ma'adanin.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Murtala Adamu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu