Isa ga babban shafi
RAHOTO

Har yanzu akwai sauran daliban Chibok a hannun Boko Haram

Yau ne ake cika Shekaru goma da mayakan Boko Haram su ka sace ‘yan matan sakandaren Chibok a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, yayin da su ke rubuta jarrabawar karshe ta kammala sakandare.

Wasu daga cikin ‘yan matan makarantar Chibok da aka ceto daga hannun Boko Haram a shekarar 2016, yayin da suke ganawa da mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo, a Abuja.
Wasu daga cikin ‘yan matan makarantar Chibok da aka ceto daga hannun Boko Haram a shekarar 2016, yayin da suke ganawa da mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo, a Abuja. AP - Sunday Aghaeze
Talla

Har yanzu akwai kusan dalibai dari da ba a samu nasarar ceto su domin komawa ga iyalan su ba, lamarain da ya ke ci gaba da haifar da tashin hankali ga iyaye,

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Bilyaminu Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.