Isa ga babban shafi

Sama da mutum 300 sun kamu da cutar kwalara a Kudancin Najeriya

Al'ummar karamar hukumar SOKU dake jihar Rivers a Kudu Maso Kudancin Najeriya sun koka ta yadda cutar amai da gudawa ta hallaka a kalla mutane 7 kuma sama da mutun 300 ne ke cigaba da karbar kulawar gaggawa a asibitin yankin.

Chutar amai da gudawa data ritsa da kasar Haiti
Chutar amai da gudawa data ritsa da kasar Haiti Reuters
Talla

Bayanai sun ce, wannan ya samo asali ne daga gurbataccen ruwan sha da al'ummar ke amfani da shi.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Murtala Addamu ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.