Isa ga babban shafi
Najeriya

An samu bomb a sansanin ‘yan gudun hijira na Maiduguri

A Najeriya wasu rahotanni na nuna cewar an gano Bomb a sansanin ‘yan gudun hijira da suka daidaice sakamakon hare-haren Boko Haram a Maidugurin jihar Borno

Vikosi vya usalama vikitafuta dalili katika mlango wa soko ya Monday market katika mji wa Maiduguri, ambapo kulitokea moja ya milipuko iliyoutukisa mji huo, Machi 7 mwaka 2015.
Vikosi vya usalama vikitafuta dalili katika mlango wa soko ya Monday market katika mji wa Maiduguri, ambapo kulitokea moja ya milipuko iliyoutukisa mji huo, Machi 7 mwaka 2015. AFP / PTUNJI OMIRIN
Talla

Shaidun gani da Ido ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na AFP cewar yanzu haka an kama wasu mutane 2 da ake zargi da shiga da Bomb din a cikin mutane ‘yan gudun hijira.

An kuma gano Bomb din ne a wata Makarantar Furamare ta Yerwa, abinda ya sa hankullan mutane tashi a wurin har sai da Soji suka kwance shi.

Akasarin hare-haren da ake kaiwa a yankunan Arewa maso gabashin Najeriya dai kungiyar Boko Haram ce ke daukar alhakin kais u.

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.