Isa ga babban shafi
Najeriya

An kai hare haren bom a Maiduguri

Rahotanni daga garin Maiduguri a Jihar Bornon Najeriya na cewa an kai wasu jerin hare hare bom a kasuwar da ake kira Monday Market inda aka sha kai hare haren bama bamai a Maiduguri. An kai hare haren ne a bangaren kasuwar Kifi, kamar yadda wasu ‘yan kasuwa da al’amarin ya faru a gaban idonsu suka tabbatar.

Harabar kasuwar Monday market inda aka kai hari a Maiduguri
Harabar kasuwar Monday market inda aka kai hari a Maiduguri AFP / PTUNJI OMIRIN
Talla

Zuwa yanzu babu bayanin adadin mutanen da suka mutu.

Harin na zuwa ne bayan wasu hare haren bama bamai da aka kai a garin na Maiduguri inda mutane kusan 60 suka mutu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.