Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Cutar Koda

Wallafawa ranar:

A hasashen hukumar kula da manyan cututtukan da suka hada da cutar koda CKD ta shawarci al’umma da su yi gwajin cutar koda tare da neman hanyoyin  magance cutar. Abinda yasa shirin lafiya Jari ya tattauna da Dr Hamidu Muhd Liman kwararen likita da ke kula da masu cutar koda a Asibitin koyarwa ta jami’ar Usman Dan Fodio a Jahar Sokoton Tarayyar Najeriya

Taswirar koda a jikin dan adam
Taswirar koda a jikin dan adam
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.