Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Rehoton WHO game da Cutar kwalera

Wallafawa ranar:

Shirin ya yi nazari ne game da rehoton hukumar Lafiya ta Duniya WHO akan cutar kwalera inda hukumar tace cutar ta dade kusan shekaru 100 da suka gabata kuma cutar tafi kamari a kasashen da ke tasowa. Shirin ya tattauna da likitoci ta kungiyoyin kare muhalli.

Jami'an kiwon Lafiya suna kula da wadanda ke fama da cutar kwalera a Somalia
Jami'an kiwon Lafiya suna kula da wadanda ke fama da cutar kwalera a Somalia Reuters/Thomas Mukoya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.