Isa ga babban shafi
SYRIA

Mayakan ISIL dubu 2 ne suka mutu a Syria-Rahoto

Wata kungiyar kare hakkin dan Adam da ke kasar Syria tace a kalla mayakan IS dubu 2 ne suka mutu, sakamkon hare-haren da Amurka ke jagoranta a kasar Syria.

Rikicin Syria
Rikicin Syria
Talla

A wani rahaton da Kungiyar ta fitar, tace akasarin mutane da suka mutu a hare haren da aka shafe watanni 7 da aka shafe ana wa mayakan na IS luguden wuta ta sama ‘yan kasashen waje ne.

Kungiyar ta kuma ce Gamayyar kasashen duniya suna ci gaba da far wa maboyar mayakan na IS a tsakiyar birnin Homs da Alppo a rewacin kasar, sai kuma Hasakeh arewa maso gabashi, da Deir Ezzor a gabashi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.