Isa ga babban shafi
Syria

Babu Sojojin Iran a Syria-Assad

Shugaban Kasar Syria Bashar al Assad ya ce ya gayyaci ‘yan kungiyar Hezbollah don taimaka ma sa yaki da ‘Yan Tawayen kasar amma babu wani sojan kasar Iran a cikinsu. A wata hira da ya yi da wata tashar talabijin din kasar Faransa, Assad ya ce babu sojan kasar Iran ko guda a kasar Syria.

Shugaban Syria Bashar al-Assad
Shugaban Syria Bashar al-Assad www.francetvinfo.fr
Talla

Shugaban ya yi kuma watsi da zargin cewar ya sake amfani da makami mai guba kan yan tawayen, zargin da ya bayyana shi a matsayin labarin kanzon kurege.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.