Isa ga babban shafi
Iraq-Saudi

Shehin Malamin Saudiya ya soki Mayakan IS na Iraqi

Alkalin alkalan kasar Saudi ya yi Allah waddai da da ayyukan Mayakan IS da suka ayyana sabuwar daular Islama bayan sun mamaye wani yanki na Iraqi da Syria. Shehin Malamin ya danganta Mayakan a matsayin manyan makiyan addinin musulunci. Sheikh Abdul Aziz al-Sheikh yace, tawaye da ta’addanci ba koyarwan musulmi ba ne.

Shehin Malamin Saudiya Sheikh Abdul Aziz al-Sheikh
Shehin Malamin Saudiya Sheikh Abdul Aziz al-Sheikh yahoo
Talla

Malam Nuru Khalid malammin addini, kuma shugaban kungiyar kira, da binciken harkokin addinin Musulunci a Najeriya yace tun tuni ya kamata Saudiya ta yi Allah waddai da ayyukan Mayakan.

Malam Nuru Khalid yace akwai bukatar Matasa su nemi karin ilimi domin kaucewa abkawa ayyukan ta’adanci.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.