Isa ga babban shafi
Cuba

Amurka da Cuba suna tattaunawa kan bakin haure

Kasashen Amurka da kuma Cuba sun koma kan tattaunawa a game da batun bai wa bakin haure ‘yan Cuba damar shiga kasar ta Amurka ba tare da takurawa ba. Ma’aikatar harkokin wajen kasar Cuba ta ce tattaunawar wadda ita ce irinta ta biyu tun daga lokacin da bangarorin biyu suka amince da zaunawa akan teburi daya, ta kasance mai matukar muhimmanci.An dai share kusan shekaru 20 da dakatar da tattaunawa tsakanin Cuba da kuma Amurka dangane da wannan batun na bakin haure. 

wasu bakin haure 'yan Africa
wasu bakin haure 'yan Africa AFP PHOTO/RODGER BOSCH
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.