Isa ga babban shafi
Cote d'Ivoire

Bakin haure za su samu zama 'yan kasa a Cote D'Ivoire

Majalisar dokokin kasar Cote D’Ivoire ta amince da daftarin dokar da gwmanatin kasar ta gabatar mata, wanda ke bai wa milyoyin ‘yan asalin kasashen waje damar samun takardar shaidar zaman cikakkun ‘Yan kasar, da kuma mallakar filaye. A karkashin dokar dai, duk wanda ya fito daga wata kasar sannan kuma ya auri ‘yar kasar ta Cote D’Ivoire, to kai tsaye shi ma ya zama dan kasar, da kuma wadanda aka haifa a kasar tsakanin shekarar 1961 zuwa 1973, kuma ‘yayan wadannan mutane sun cancaci kasancewa ‘yan kasar ne kada’an. 

Wata 'Yar kasar Mali, da ke zaune a Cote D’Ivoire
Wata 'Yar kasar Mali, da ke zaune a Cote D’Ivoire AFP PHOTO/ SIA KAMBOU
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.