Hukumomin a kasar Malta sun dakatar da bakin haure
Wasu yan gudu Hijira na ciggaba da fuskantar kalubale daga bangaren hukumomin kasar Malta a yanki Nahiyar Turey a daide lokacin da suka iso tsibirin Lampedusa.
Wallafawa ranar:
Hukumomi a kasar Malta sun hana ‘yan gudu hijira su fiye da 100 cikin kwale kwale, su wuce zuwa Turai.
Ko a farkon wannan makon sai da wasu bakin hauren da yawansu ya kai 180, mafi yawansu daga Nahiyar Afirka, suka isa a tsibirin Lampe-dusa mallakin kasar Italiya.
Kungiyoyin fararen hula na ciggaba da bayyana damuwar su kan yadda hukumomin kasashen Nahiyar Turey ke ciggaba da keta hakkin bil adam,tareda tozartawa bakin haure.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu