Isa ga babban shafi
Congo

Congo ta kaddamar da zaman makoki

Yau Al’ummar kasar Janhuriyar Demokradiyar Congo, suka fara zaman makokin kwanaki biyu, dan juyayin mutuwar utane 238, da suka rasa rayukansu, sakamakon hadarin tankin mai. Shugaban kasar, Joseph Kabila, da ya bayyana zaman makokin, ya isa Yankin da ja jantawa mutanen garin Sange. Wani jami’in agaji, Emmanuel Umbwe, yace wasu mutane biyu sun rasa rayukansu yau.Cikin wadanda suka rasu, 60 daga cikinsu yara ne kanana, 30 kuma mata.Dakaraun samar da zaman lafiya dake kasar, sun ce yanzu haka mutane sama da 200 na dauke da raunuka dabam dabam.  

Reuters/Désiré Kyakwima
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.