Isa ga babban shafi
Boko Haram

‘Yan gudun hijira na kwarara Kano da Jigawa

Sakamakon karbe ikon wasu garuruwa da Mayakan Boko Haram suka yi a Jihohin Borno da Yobe da Adamawa da ke yankin arewa maso gabacin Najeriya, yanzu haka ‘yan gudun hijira ne ke ci gaba da kwarara zuwa Jihohin Kano da Jigawa a arewa maso yammaci don tsira daga tashin hankalin addabi yankinsu. Wakilinmu Abubakar Issa Dandago ya aiko da Rahoto daga Kano.

Wata mata tana bayanin yadda ta tsere wa rikicin Boko Haram a Borno zuwa Jihar Gombe
Wata mata tana bayanin yadda ta tsere wa rikicin Boko Haram a Borno zuwa Jihar Gombe REUTERS
Talla

03:14

Rahoto: ‘Yan gudun hijira na kwarara Kano da Jigawa

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.