Afrika ta Tsakiya
Afrika ta tsakiya: ‘Yan gudun hijira suna kwarara a Kamaru
Daruruwan ‘Yan gudun hijira ne ke ci gaba da kwarara daga kasar Jamhuriyyar Afrika ta tsakiya zuwa garin Garouaboulai da ke kan iyaka a kasar Kamaru. Dubban mutane suka mutu sakamkon rikicin Afrika ta tsakiya da ked a nasaba da rikicin addini tsakanin Musulmi da Kirista. Wakilin RFI a Kamaru, Abdolahi Sadou ya tattauna da wasu daga cikin ‘Yan gudun hijirar da suka gudu daga Afrika ta tsakiya a cikin Rahotonsa.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Afrika ta tsakiya: ‘Yan gudun hijira suna kwarara a Kamaru
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu