Isa ga babban shafi
China

An ceto ran wani jariri da ake zargin an jefa cikin makewayin zamani a China

Rahotanni daga China na nuna cewa an yi nasarar kubutar da rayuwar wani jariri wanda ya bi ruwa cikin makewayin zamani a cikin wani gida da ke gabashin Zhejiang.

Jaririn da aka ceto ransa daga cikin bututun makewayin zamani
Jaririn da aka ceto ransa daga cikin bututun makewayin zamani static2.stuff.co.nz
Talla

Yanzu haka dai ana gudanar da bincike akan mutumin da ake zargin ya yi yunkirin kashe jaririn, wanda mawakbta suka ceto rayuwar shi bayan sun ji yana kuka.

Bincike na nuna cewa jaririn kwashe tsawon sa’oi biyu a cikin bututun bayan gidan kamin a ceto ransa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.