Isa ga babban shafi
Premier League

Liverpool ta dare teburin Premier

Kungiyar Liverpool yanzu ke jagorancin teburin gasar Premier league ta Ingila, bayan ta lallasa Tottenham ci 4-0. Liverpool ta dare tebur ne bayan Crystal Palece ta samu sa’ar Chelsea da ci 1-0, Yayin da Manchester City da Arsenal suka rike juna ci 1-1.

Dan wasan liverpool, Luis Suarez wanda ke da yawan kwallaye a gasar Premier a bana
Dan wasan liverpool, Luis Suarez wanda ke da yawan kwallaye a gasar Premier a bana REUTERS/Phil Noble
Talla

Yanzu wasanni shida suka rage a kammala Premier amma kocin Liverpool Brendan Rodgers yace har yanzu akwai kalubale a gabansu musamman daga Chelsea da Mancester city.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.