Isa ga babban shafi
Ukraine-Rasha

Sojojin Ukraine sun kwace Slavyansk daga hannun 'yan aware

Dakarun Gwamnatin Ukraine sun yi nasarar kwace garin Slavyansk daga hannun ‘yan a ware masu kishin Rasha, a wani mataki da ake ganin zai sa mayakan su tsagaita wuta.  

Mayaka a garin Donetsk na gabashin Ukraine
Mayaka a garin Donetsk na gabashin Ukraine Reuters
Talla

Dakarun na gwamnati sun kafa tutar Ukraine a Slavyansk inda nan ne cibiyar ‘yan a waren.

Wasu Rahotanni kuma sun ce kasar Rasha ta haramta wa shugaban kabilun Tatar da ke goyon bayan Ukraine shiga yankin Crimea da ya fada ikonta a watan Maris da ya gabata.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.