Isa ga babban shafi
Italiya

Tsohon firai ministan Italiya Berlusconi nemi a bar gwamnati ta ci gaba dai aiki

Tsohon firayi ministan kasar Italiya, wanda kotu ta yankewa hukuncin dauri, sannan kuma take ci gaba da zarginsa da aikata wasu laifufuka, Sylvio Berlusconi, ya ce duk da sabanin siyasar da ake fama da shi a kasar sakamakon yanke masa hukunci, bai kamata a hana gwamnati tafiyar da ayyukanta ba. Berlusconi, wanda ke gabatar da jawabi a gaban daruruwan magoya bayansa da suka yi cincirindo a gaban gidansa da ke birnin Rome, ya ce yana goyon bayan sauye-sauye na tattalin arziki da gwamnatin kasar ke kan aiwatarwa yanzu haka. 

Tsohon Fira ministan Italiya Silvio Berlusconi
Tsohon Fira ministan Italiya Silvio Berlusconi AFP/Christophe Simon
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.