EU-Girka
Kasashen Turai sun amince da yarjejeniyar sake ba Girka Tallafi
Ministocin Kudaden kungiyar kasashen Turai, tare da Hukumar Bada Lamuni ta Duniya, sun amince da yarjejeniyar gaggauta bai wa kasar Girka karin tallafin kudade. A karkashin yarjejeniyar, za su zabtare euro biliyan 40 na bashin da ake bin kasar, wanda zai bayar da damar mikawa kasar rancen euro Biliyan 44.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban bankin kasashen Turai, Mario Draghi, yace matakin zai dada karfafa kasashen Turai da kuma Girka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu