Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Azumi: Tashin farashin kayayyakin masarufi a Najeriya da Nijar

Wallafawa ranar:

Tun kamin watan azumi ya kama, mutane da dama a Najeriya da Jamhuriyar Nijar suka fara kokawa da yadda farashin kayayyakin masarufi da aka fi amfani da su a wannan lokacin suka yi tashin goron zabi. Kan wannan batu, shirinmu na Kasuwa akai Miki Dole zai tattauna akai, kamar yadda za ku ji a cikin shirin da Nasiruddeen Mohammed zai jagoranta.

Hatsin dawa
Hatsin dawa Getty Images
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.